iqna

IQNA

kasar Mali
IQNA - Ma'aikatar kula da harkokin addinin muslunci, da'awah da shiryarwa ta kasar Saudiyya tare da hadin gwiwar kungiyar cibiyoyin haddar kur'ani mai tsarki a jamhuriyar Mali suna shirya gasar haddar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a wannan kasa.
Lambar Labari: 3490498    Ranar Watsawa : 2024/01/19

Cibiyar yada kur'ani ta kasa da kasa ta Astan Moqaddas Hosseini ta hannun jami'anta a jamhuriyar Mali ta kammala gudanar da horo na musamman na karatun kur'ani mai tsarki karo na biyar.
Lambar Labari: 3487384    Ranar Watsawa : 2022/06/06

Tehran (IQNA) an fara gudanar da majalisin karatun kur'ani da kuma horar da makaranta hukunce-hukuncen karatun kur'ani a kasar Mali .
Lambar Labari: 3486320    Ranar Watsawa : 2021/09/17

Tehran (IQNA) Faransa tana shirin kwashe sojojinta daga kasar Mali nan da wasu watanni masu zuwa.
Lambar Labari: 3486104    Ranar Watsawa : 2021/07/14

Tehran (IQNA) Shugaban Faransa Emmanuel Macron, ya yi barazanar janye dakarun kasarsa daga Mali idan ta kama hanyar zama kasa mai tsatsaurin ra’ayin Islama.
Lambar Labari: 3485966    Ranar Watsawa : 2021/05/30

Tehran (IQNA) musulmin kasar Mali sun gudanar da jerin gwano domin tir da keta alfarmar manzon Allah da aka yi a  kasar Faransa.
Lambar Labari: 3485330    Ranar Watsawa : 2020/11/02